Labarai

Yadda zaka dora result din ka a JAMB portal (O’level)

Yadda zaka dora result din ka a JAMB portal (O’level)

Yadda zaka dora result din ka a JAMB portal (O’level)

A cikin wannan rubutu za mu yi bayani ne akan yadda zaka dora result din ka a JAMB portal (O’level) wato result na kammala makarantar sakandare.

ganin cewa mutane da dama suna complain, suna tambayar wai ta wace za su bi su dora result din su a JAMB portal?

wannan ne abun da ya ja hankali na nace yana da kayu nayi rubutu a kai domin na nunawa ‘yan uwa da suke bukatan sanin yanda zasu dora eesult din su a portal din JAMB.

abu ne da zaka iya yin shi da kan ka ba sai ka je ka biya kudi a cafe ko computer center ba, kana zaune a dakin ka zaka iya biyawa kan ka bukata

Ta iya yiwuwa kana neman sanin yadda zaka dora result din ka na sakandare a JAMB portal

A batu na gaskiya rashin dora result (O’ level) a portal na JAMB yana iya hana ka samun admission, akwai bukatan ka dora musamman idan dama ka cika JAMB result din ka baya hannu.

wani lokaci ana iya samun matsala idan mutum yayi register na JAMB sai result din shi ya kasance bai hau kan portal din ba ko kuma ma a manta ba a dora shi ba.

wani kuma ya cika JAMB ne a lokacin result din shi bai shigo hannu ba, yana jira sai result ya fito kafin yaje a dora mishi a portal na JAMB.

koma dai yaya ne yana da kyau ka tabbatar da cewa result din ka na secondary school ya hau kan JAMB saboda gudun wahala ba tare da bukata ta biya ba.

kamar yanda zaka iya dora result na ka na secondary school a JAMB portal, kamar haka ne zaka iya dorawa idan bukatan hakan ya kasance

Yanda zaka karbi bashin airtime a layin MTN: https://absanresource.com/2022/05/04/yadda-zaka-karbi-bashin-kudin-kira-a-layin-mtn-borrow-airtime/

shin kana da wayar android?

in dai kana da waya akwai abubuwa da dama da zaka iya yi da kan ka ba tare da kaje ka biya wani kudi yayi maka ba sai dai matsalar da ake samu shine yawanci mutane basu cika neman yanda za suyi abu ba.

sai dai kai tsaye kawai su je su biya kudi a yi musu ko da kuwa a ce zasu iya yi da kan su.

Yadda ake dora O’level a JAMB portal

Da farko zaka duba domin tabbatar da cewa result din ka yana kan portal na JAMB ko kuma babu?

Bayan ka bincika kuma ka tabbatar result din ka baya kan portal na JAMB sai ka ziyarci ofishin JAMB ko centre na JAMB domin a dora maka result din ka na secondary school a JAMB portal. Idan kuwa zaka iya dorawa da kan ka sai kayi

Idan wannan rubutun ya amfane ka, taimaka ka turawa abokan ka domin musamman na sada zumunta kamar facebook, watsapp, twitter da sauran su suma su amfana.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button