Cryptocurrency

Telegram Group 10 da suke bada accurate signal na crypto

Telegram Group 10 da suke bada accurate signal na crypto

Telegram Group 10 da suke bada accurate signal na crypto

Telegram Group 10 da suke bada accurate signal na crypto; Cryptocurrency yana bukatan ilimi mai zurfi musamman ga wanda yake bukatan zama trader.

ana samun kudi da trading sai dai akwai wasu hanyoyin da ake samun kudi bayan trading cryptocurrencies

Kafin ka zama cikaken cryptocurrency trader akwai bukatan sai ka tsallake wasu matakai masu yawan gaske.

Dole ne kayi hakuri ka daure tare da juriya matukar dai trader kake son zama a kasuwan cryptocurrency.

Abu na farko shine sai ka nemi ilimin gane yanda farashin coin yake a baya da kuma sanin inda farashin coin zai iya dosa zuwa wani lokaci

Dole kasan ina ne support na coin da kake bukatan saya, sannan kuma kasan ina ne resistance na wannan coin.

Idan kasan wadannan da indicators da dai sauran abubuwan da suka shafi candle stick da chart pattern nan da gaske nan ne za a kira ka da trader.

Toh yaya kuma idan baka iya ba ko kuma aiki yam aka yawa baza ka iya kura ido a gaban computer ko wayar ka ba domin yin technical analysis?

A nan ne kake da bukatan shiga crypto signal group domin kana yin trading kana samun na kudi ba tare da ka wahalar da kan ka wajen yin Technical Analysis ba.

Akwai group da dama a telegram da suke bayar da signal domin ragewa traders aiki musamman wadanda baza su iya zama suyi technical analysis da kan su ba.

sannan ba ma wannan ba, abu na farko dole sai kasan hanyoyin koyon crypto kafin ka fara koyon trading cryptocurrencies.

Rabe-Raben group da ake bada signal na crypto

Daga cikin groups na bada signal na crypto akwai wadan nan;

1. Group na kyauta; cikin groups da ake dasu na signal a telegram akwai wadanda a kyauta suke bayarwa.

2. Group na kudi: akwai groups kuma da sai ka biya kudi kafin a sa ka a ciki.

3. Group wanda ya hada su duka; daga karshe akwai groups din da suke da ajin bayar da signal na kyauta sannan kuma suna da group na kudi.

Kowa zai iya kasancewa a group din su na kyauta, idan ya biya kudin register sai suyi upgrading din shi zuwa ajin kudi.

Wadannan a takaice sune irin telegram channel na bada signal da muke dasu.

Telegram Group 10 da suke bada accurate signal a telegram

  1. wolfxSignals

wolfxSignal yana daya daga cikin masu sauki kuwa wadanda suka dade suna bada signal a telegram group din su da abubuwan da ya shafi forex trading, Suna bada signal a telegram tun daga shekaran 2017.

wolfxSignals suna da mutane sama da dubu arba’in (40,000) a group din sun a signal na kyauta.

2. ICO Speaks News

Wannan kuma channel ne a telegram wanda abubuwan da ya shafi crypto ne kadai suke yi wanda yake taimakawa wadanda suke ciki.

Sun fi mai da hankali ne akan ICO/IEO, decentralized finance da airdrops na cryptocurrencies.

3. Defi million

Defi million channel ne da suke wayar da kan al’umma dangane da abubuwan da suka shafi decentralized markets da cryptocurrency.

A yanzu haka defi million telegram channel yana da mabiya sama da dubu dari biyu da hamsin (250,000).

4. Verified crypto traders

Verified crypto traders sanannen signal group ne ga wadanda suka dade suna kasuwancin crypto

Suna bada signal ne na spot trading tare da videos na youtube din su, da yawa daga cikin manyan masu analysis suna cikin na crypto suna cikin wannan channel suna hasashen yadda kasuwa zata kasance.

Verified crypto traders sun faro ne daga telegram sai suka samu ci gaba suka bude channel guda uku tare da group wanda yake dauke da mutane masu yawa.

5. Universal crypto signals

Universal crypto signals suna da mabiya sama mutum dubu 27 a channel din sun a telegram.

Wannan channel sun fara bada signal na crypto tun daga shekaran 2018 sannan suna da accuracy na 96% a signal da suke bayarwa.

6. Cryptosignals.org

Cryptosignals suna bayar da signals, team din wannan channel suna karfafa traders domin samun daman yin investment cikin natsuwa ba tare da dardar ba.

7. AltSignals

altSignals su ma signal na crypto suke bayarwa, sun fara bayarwa ne tu a shekarar 2017.

8. MYC Signals

MYC Signals daya ne daga cikin channels da aka bude domin bayar da signal na cryptocurrencies a cikin sa.

MYC Signals channel suna bayar da signal a kalla daga 50 zuwa 70 a ko wane wata, group din yana da mutane sama da dubu talati da takwas (38,000).

9. BTC Champ

BTC Champ channel ne da suke bayar da signal na crypto wa sabbi har ma tsoffin ‘yan crypto.

Hatta exchenges na Bitcoin, etherium da USDT a nayi a wanan babban channel na BTC Champ ba tare da wani commission ba.

10. OnwardBTC

OnwardBTC channel ne dake bada signal wa ‘yan crypto, sun hada kai ba Bybit exchange domin samar da signal kyauta na tsawon wata daya.

OnwardBTC suna trading kala-kala wanda ya hada da bots wanda suke aiki ko wane lokaci.

Disclaimer: bayanan da suka gabata a wannan rubutu ra’ayin marubucin ne sannan kuma ba financial advice bane, rubutu ne kawai wanda a ka yi shi domin ilimantarwa. kayi na ka binciken sannan ka nemi masu bada shawaran tattalin arziki kafin ka yanke hukuncin investing.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button