Yanda zaka samu kyautan Shiba Inu a Bundle Africa

Yanda zaka samu kyautan Shiba Inu a Bundle Africa : Domin fara shigo da mutane masu yawa kasuwancin Cryptocurrency babban kasuwan Cryptocurrency a Africa wato Bundle ta fito da tsarin bada kyautan Shiba Inu
Bundle kasuwa ce da take da tsarin P2P wanda suke kira da suna CashIink, akwai Cryptocurrencies ko kuma coins masu yawa a bundle
- Zaka iya sayan coin a bundle
- Zaka iya sayarwa
- Zaka iya P2P, ka yiwa merchant transfer na Naira ya turo maka shi wwllet din na bundle
- Zaka iya trading da holding a bundle Africa
Yanda zaka samu kyautan Shiba Inu a Bundle Africa
Domin samun kyautan Shiba Inu a bundle ga matakan da za kabi;
- Kayi register da bundle
kafin kayi register da bundle zaka iya gangarawa kasa ka cike form saboda kar su kammala rabawa kafin kayi register da verification
Abu na farko da zaka fara yi shine yin register da bundle Africa exchange.
Domin fara amfani da bundle shiga nan kayi register da verification bude ka tabbatar ta nan kayi register
- Verification na bundle account
Bayan kayi register da bundle, abu na biyu da za kayi shine verification.
Zaka iya amfani da BVN, verification din bai da wahala, ba a bata lokaci ake kammalawa
- Cike form
Bayan kayi register da verification na bundle din ka sai ka shiga nan ka cike wannan form kayi submit.
Abun da ake bukata wajen cika form din shine sunan ka da lamban wayan da kayi amfani dashi wajen yin register bundle.
Idan kabi wadanan matakai insha Allah cikin awa 24 Shiba Inu zai shigo wallet din ka na bundle
Kyautan Shiba Inu guda nawa suke bayarwa?
tabbas wani zai iya wannan tambayar, a yanzu haka dai shiba inu guda dubu dari da ashirin da biyu (122,000) suke bayarwa.
shawara da zan baka shine idan ka samu kyautan Shiba Inu kayi holding din shi zuwa lokacin da zai yi daraja domin token ne me kyau wanda manyan masana crypto suke kyautata masa zato.
Disclaimer: bayanan da suka gabata a wannan rubutu ra’ayin marubucin ne sannan kuma ba financial advice bane, rubutu ne kawai wanda a ka yi shi domin ilimantarwa. kayi na ka binciken sannan ka nemi masu bada shawaran tattalin arziki kafin ka yanke hukuncin investing.