Cryptocurrency

Remitano sun fitar da sabuwar sanarwa da dumi-dumi

Remitano sun fitar da sabuwar sanarwa da dumi-dumi; Remitano daya ne daga cikin manyan kasuwannin cryptocurrency na duniya da muke dasu

Kamar yadda watakila ka sani, Remintano ta girmewa babban kasuwan crypto na binnance wacce itace ta daya a duniya yanzu haka.

Remitano sun fitar da sabuwar sanarwa game da dumi-dumi

Sai dai duk tsawon wannan lokacin Remitano basu samar da token/coin din su ba sai yanzu amma ta hanyar mining kadai ake mallaka.

Sunan coin din na su ne RENEC, RENEC zai yi gogayya ne da sauran coins na kasuwannin crypto irin su BNB na binance exchange.

A dai-dai lokacin da ake ci gaba da mining RENEC kuma ake jiran lokacin da za a yi launching RENEC sai kamfanin Remitano ta fitar da sabbin sanarwa wadanda zasu faranta ran masu mining.

Idan baka fara mining ba kayi kokari ka fara, idan kuma dama kana yi to kaci gaba domin RENEC sai ya shiga kasuwa za a samu daman saya, wadanda su kayi mining ne zasu fara morewa.

Duk wani cryptocurrency da ka sani sai ya shiga kasuwa kafin ake saye da sayar dashi, don haka ba abun mamaki bane RENEC ya fito kuma yayi daraja fiye da yadda ake tsammani.

Remitano sun fitar da sabuwar sanarwa da dumi-dumi

Remitano ta fitar da sanarwar ne a ranar 31/08/2022, game da mining na RENEC da a keyi, sanarwar ya kasu lashi uku;

  • 1. sanarwa ta farko ta kunshi bayani ne ko kuma wata ka’ida da ake bukata me mining ya cika kafin ya samu daman transfer na RENEC din sa zuwa mainnet.

Baza ka samu RENEC din ka ba har sai kayi verification zuwa level 2, duk wanda bai yi verification zuwa level 2 ba hakika yayi wahala ne kawai amma bazai samu coin din sa ba.

Wannan ne yasa ake butakan duk wanda yake mining RENEC yayi kokari yayi verification a kalla zuwa level 2.

Hatta RENEC da ka samu ta hanyar gaiyatan mutane (referrel) baza ka iya transfer din sa zuwa mainnet ba har sai wadanda ka gaiyata sun yi verification zuwa level 2.

  • 2. sannan kuma Remitano zasu dakatar da miniung RENEC ranar talatin da watan tara na wannan shekarar da muke ciki (30/09/2022).

Bayan wannan kuma za suyi launching mainnet din su a ranar daya ga watan goma na wannan shekarar da muke (01/10/200).

Sun kara da cewa ko da za a samu jinkirin launching a wannan rana to bazai wuce satin farko na watan goma ba za suyi launching.

  • 3. sanarwa ta uku kuma tana cewa, a shekarar farko na launching RENEC za a bawa duk wanda yayi mining kasha 20 (20%) na abun da ya tara.

Sauran kashi tamanin (80%) kuma za rabar cikin shekaru hudu masu zuwa, abun nufi a nan shine, ko wane shekara za a bawa kowa kasha 20 na RENEC din sa har na tsawon shekaru biyar.

Za a dauki tsawon shekara biyar kenan ana rabar da RENEC, kashi 20 da za na bayarwa ba lokaci daya za a sake shi ba.

Sun fitar da wannan tsarin ne domin hana ayi dumping din RENEC balle a lalata ko kassara project din.

Duk wanda bai yi register da kasuwan remitano ba yayi kokari ya shiga wannan link yayi register ya fara mining RENEC coin kafin lokaci ya kure. https://remitano.net/renec/au/join/3333520

Domin kallon videon yanda ake mining RENEC coin a harshen Hausa shiga nan How to start mining RENEC in Hausa

Disclaimer: bayanan da suka gabata a wannan rubutu ra’ayin marubucin ne sannan kuma ba financial advice bane, rubutu ne kawai wanda a ka yi shi domin ilimantarwa. kayi na ka binciken sannan ka nemi masu bada shawaran tattalin arziki kafin ka yanke hukuncin investing.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button