About us
Absan Resource shafi ne da a ka samar dashi domin wayar kan al’umma game da Cryptocurrency da sauran damanmaki na online musamman bangaren samun kudi a yanan gizo.
Bayan wannan muna fitar da sabbin labarai a kan abubuwan da suke faruwa a kasuwan crypto.