mu koyi computer
mu koyi computer bangare ne na musamman da muka samar dashi domin koyar da computer ga matasa, yara da dattawa maza da mata.
a wannan zamani neman ilimin computer yana da matukar muhimmanci domin kusan komai ya koma kan computer,
-
Yanda zaka hada wireless Network a computer domin yin browsing
Yanda zaka hada wireless Network a computer domin yin browsing Kana bukatan sanin yadda zaka hada wireless Network a computer…
Read More » -
Yanda zaka rage shan data a computer windows 10 (Auto update)
rage shan data a computer Yanda zaka rage shan data a computer windows 10 (Auto update) Kana amfani da computer…
Read More » -
Yanda ake rage Hasken screen na computer (Screen Brightness)
Yanda ake rage Hasken screen na computer (Screen Brightness) Idan kana aiki da computer musamman da dare sai ya kasance…
Read More » -
Yanda zaka boye abubuwan da suke kan desktop (desktop icons)
Yanda zaka boye abubuwan da suke kan desktop (desktop icons) Zaka iya boye desktop icons na kan computer idan bukatan…
Read More » -
Yadda ake chanja sunan folder a computer (Folder Rename)
Yadda ake chanja sunan folder a computer (Folder Rename) A rubutun mu na baya munyi bayani game da yadda ake…
Read More » -
Yanda ake bude sabon folder a computer cikin sauki
Yanda ake bude sabon folder a computer cikin sauki Mai karatu barka da zuwa wannan shafi me tarin albarka wanda…
Read More » -
Right click, Left click da yanda ake amfani dasu ga dan koyo
Right click, Left click da yanda ake amfani dasu ga dan koyo Right click da left click ba sabo ko…
Read More »